Aljeriya ta ‘daina cin zarafin ‘yan ci-rani a Sahara’

By | July 14, 2018

13 total views, 3 views today

A migrant from Niger hides with her newborn child to avoid deportation at a transit centre in Tamanrasset in southern Algeria, 2 July 2018Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption ‘Yan ci-rani daga Afirka kimanin 100,000 ne suka nemi isa Turai ta cikin Aljeriya

Wata hukumar Majalisar Dinkin Duniya ta ce ywan ‘yan ci-ranin da ke keta hamadar Sahara a kafa ta cikin Aljeriya sun ragu matuka.

Hukumar dake kula da ‘yan ci-rani a duniya ( International Organization for Migration) take hidima kan kimanin mutum 10,000 da aka yi watsi da su a iyakar Aljeriya da ke kuancin kasar.

Wasunsu masu fasakwaurin mutane ne suka gudu suka barsu, amma wasu kuwa hukumomin Aljeriya ne suka kore su, inji hukumar ta IOM.

Loading...

Amma gwamnatin Aljeriya ta musanta wannan tuhumar.

A halin yanzu ana iya cewa ‘yan ci-rani sun kusa daina bin hanyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Loading...