Category Archives: Hausa Gossips

Kalli Hotunan yadda Real Madrid ta yi bikin lashe kofi

14 total views, no views today

14 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta yi bikin murnar kofin gasar zakarun Turai da ta lashe karo na uku a jere a birnin Madrid. ‘Yan wasan kungiyar sun zagaya birnin Madrid saman budaddiyar mota a ranar lahadi, dauke da kofin da suka lashe a ranar Asabar. Real Madrid… Read More »

An kashe mutum 27 a Zamfara

11 total views, no views today

11 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption ‘Yan bindigar sun iske manoma na shuka suka kashe su Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a Zamfara inda suka kashe mutum 27 a karamar hukumar Maradun. ‘Yan bindigar sun kai harin ne a ranar juma’a cikin yankin Gidan Goga da ke karamar… Read More »

Babu tabbas ko Salah zai tafi gasar cin kofin duniya

10 total views, no views today

10 total views, no views today Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Yadda Ramos ya kai Salah kwance Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce raunin da Salah ya ji a gasar Zakarun Turai ya yi muni sosai, a yayin ake fargabar dan wasan ba zai buga gasar cin kofin duniya ba. Ko da yake hukumar kwallon… Read More »

‘Adalci ne kadai zai warware matsalar yajin aiki a Nigeria’

10 total views, no views today

10 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ma’aikatan lafiya na ci gaba da yajin aiki a Najeriya. Kungiyar Kwadago a Najeriya, wato NLC, ta bayyana damuwa kan yadda harkar kiwon lafiya ke kara tabarbarewa a sakamakon yajin aikin ma’aikatan kiwon lafiya a kasar. Kungiyar ma’aikatan ta shafe makonni da dama… Read More »

Wa zai zama sabon halifan Tijjaniyya a Najeriya?

10 total views, no views today

10 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Others Image caption A yanzu hankulan ‘yan Tijjaniyya sun karkata kan wanda zai zama jagoran darikar a Najeriya Tun bayan rasuwar Halifan Tijjaniya a Najeriya da kasashe makota Shaikh Isyaku Rabi’u, hankula suka fara karkata kan wanda zai gaji matsayinsa a darikar, wacce ke da dimbin mabiya.… Read More »

Ba zan taba daina kewar matata Sridevi ba — Boney Kapoor

14 total views, no views today

14 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Hindustan Times Image caption Boney Kapoor da matarsa marigayiya Sridevi Mjin jaruma Sridevi wadda ta rasu watanni uku da suka wuce, wato Boney Kapoor, ya bayyana yadda yake rayuwa bayan rasuwar matarsa. Boney Kapoor, wanda mai shirya fina-finai ne wato furodusa, ya ce shi yanzu yana kokari… Read More »

Tsoffin ‘yan sabuwar PDP sun gana kan Buhari

18 total views, no views today

18 total views, no views today Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Bukola Saraki shi ne jami’in gwamnati mafi girma da ya halarci taron Tsoffin ‘yan sabuwar PDP da suka hada da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi taro kan makomarsu a jam’iyyar APC. Wata sanarwa da kakakin… Read More »